iqna

IQNA

mauritania
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da zaman taro na kasa da kasa  akan sirar manzon Allah (SAW) a birnin Nuwakshaut na kasar Mauritania.
Lambar Labari: 3482187    Ranar Watsawa : 2017/12/10

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta kasare Mauritania domin fitar da wadanda za su wakilci kasar a gasar kur’ani ta duniya.
Lambar Labari: 3481283    Ranar Watsawa : 2017/03/04

Bangaren kasa da kasa, ayyukan bankin musulunci na ci gaba da bunkasa a kasar Mauritania.
Lambar Labari: 3481171    Ranar Watsawa : 2017/01/26

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani taro kan masallacin Quds mai alfarma a birnin Nuwakshut na kasar Mauritaniya a jiya tare da halartar masana.
Lambar Labari: 3335537    Ranar Watsawa : 2015/07/26

Bangaren kasa da kasa, an bude wata gasa ta karatun kur’ani mai tsarki da kuma imomin addinin muslunci a kasar Mauritaniya tare da halartar dalibai da kuma malamai na kasar.
Lambar Labari: 3322595    Ranar Watsawa : 2015/07/03

Bnagaren kasa da kasa, an fara gudanar da shirin gasar karatu da harda da Tajwidin kur’ani mai tsarki ta hanyar radio a kasar Mauritania wanda kuma wannan shi ne karo na hudu da ake gudanar da irin wannan gasa akasar.
Lambar Labari: 3308635    Ranar Watsawa : 2015/05/27

Bangaren kasa da kasa, an kamala wata gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki da aka shirya a kasar Mauritaniya a birnin Nuwakshout fadar mulkin kasar.
Lambar Labari: 1464663    Ranar Watsawa : 2014/10/27

Bangaren kasa da kasa, an girmama wadanda suka kwazo a gasar karatun kur'ani mai tsarki wadda aka gudanar kai tsaye ta gidajen talabijin na kasar Mauritanita da ake kira gasar kur'ani ta talabijin.
Lambar Labari: 1463120    Ranar Watsawa : 2014/10/23

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar tajwidin kur’ani mai tsarki a kasar Mauritaniya tare da halartar makaranta da mahardata kur’ani mai tsarki daga sassan kasar.
Lambar Labari: 1459164    Ranar Watsawa : 2014/10/11

Bangaren kasa da kasa, gidan radiyon gwamnatin Mauritaniya zai fara gudanar da wani shiri na koyar da ilmomin kur'ani mai tsarki da sunnar manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalan gidansa tsarkaka.
Lambar Labari: 1451248    Ranar Watsawa : 2014/09/17

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron mahardata kur'ani mai tsarkia karon farko a kasar Mauritaniya tare da haatar mahardata daga sassa na kasar.
Lambar Labari: 1438359    Ranar Watsawa : 2014/08/11