IQNA

Labarin fitar da hukuncin kisa ga tsohon Muftin Syria

Labarin fitar da hukuncin kisa ga tsohon Muftin Syria

IQNA- Wasu rahotanni na nuni da cewa an yanke wa Sheikh Badreddin Hassoun, Muftin kasar Siriya a zamanin gwamnatin Bashar al-Assad hukuncin kisa.
17:45 , 2025 Dec 12
Martanin Kungiyar Hadin Kan Musulunci game da shirin gwamnatin mamaya na gina sabbin raka'a 764

Martanin Kungiyar Hadin Kan Musulunci game da shirin gwamnatin mamaya na gina sabbin raka'a 764

IQNA - Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta fitar da sanarwar yin Allah wadai da sabon shirin gina matsugunan yahudawan sahyuniya a yammacin kogin Jordan, tana mai bayyana hakan a fili karara ya sabawa dokokin kasa da kasa.
17:40 , 2025 Dec 12
An Kame masu tada zaune tsaye a kan musulmi da hijabi a kasar Spain

An Kame masu tada zaune tsaye a kan musulmi da hijabi a kasar Spain

IQNA - 'Yan sandan Spain sun kama wani mutum da ake zargi da aikata ayyukan tada zaune tsaye a kan musulmi ta yanar gizo.
17:35 , 2025 Dec 12
Majalisar dokokin Austria ta amince da haramta sanya lullubi a makarantu

Majalisar dokokin Austria ta amince da haramta sanya lullubi a makarantu

IQNA - Majalisar dokokin kasar Austria ta amince da kudirin dokar hana sanya lullubi ga ‘yan mata ‘yan kasa da shekaru 14 a makarantun kasar.
17:08 , 2025 Dec 12
Sheikh Karbalai Ya Ziyarci Gasar Nunin Larabci Na Duniya Da Yake Maida Hankali Akan Ahlul Baiti

Sheikh Karbalai Ya Ziyarci Gasar Nunin Larabci Na Duniya Da Yake Maida Hankali Akan Ahlul Baiti

IQNA - Sheikh Abdul Mahdi Karbalai, mai kula da harkokin addini na haramin Imam Husaini, ya ziyarci baje koli na "Waris" na kasa da kasa karo na uku, wanda aka gudanar tare da halartar dimbin mahardata na Iraki, Larabawa da musulmi.
16:56 , 2025 Dec 12
Mahalarta gasar kur'ani mai tsarki ta Masar sun ziyarci babban dakin adana kayan tarihi da ke birnin Alkahira

Mahalarta gasar kur'ani mai tsarki ta Masar sun ziyarci babban dakin adana kayan tarihi da ke birnin Alkahira

IQNA - Mahalarta da alkalan gasar kur'ani ta kasa da kasa ta Masar karo na 32 sun ziyarci babban dakin adana kayan tarihi da ke birnin Alkahira.
20:08 , 2025 Dec 11
Hamas: Gwamnatin Sahayoniya ta kara tsananta bala'in jin kai a Gaza

Hamas: Gwamnatin Sahayoniya ta kara tsananta bala'in jin kai a Gaza

IQNA - Kungiyar Hamas ta bayyana a cikin wata sanarwa cewa, jinkirin da gwamnatin sahyoniya ta yi wajen aiwatar da sharuddan yarjejeniyar tsagaita bude wuta ya kara dagula bala'in jin kai a zirin Gaza.
20:04 , 2025 Dec 11
Sunan Sayyidina Zahra (A.S) a cikin kabilun Afirka ta Yamma

Sunan Sayyidina Zahra (A.S) a cikin kabilun Afirka ta Yamma

IQNA - A kusan dukkanin iyalan musulmi a yammacin Afirka da suke da 'ya'ya mata, ana iya ganin sunan Fatima a nau'o'i daban-daban akan 'ya'yansu mata Fatu, Fatumta, Fatima, Faduma, Fadima, da dai sauransu na daga cikin wadannan sunaye da aka canza daga sunan Sadika Tahirah (AS) mai albarka a yammacin Afirka.
14:10 , 2025 Dec 11
An Haramta Daukar Hoto A Masallatan Harami Biyu

An Haramta Daukar Hoto A Masallatan Harami Biyu

Kasar Saudiyya ta haramta daukar hoto a cikin Masallacin Harami da Masallacin Annabi a lokacin aikin Hajjin shekarar 2026.
13:49 , 2025 Dec 11
Florida ta ayyana kungiyoyin Musulunci biyu na Amurka a matsayin kungiyoyin ta'addanci

Florida ta ayyana kungiyoyin Musulunci biyu na Amurka a matsayin kungiyoyin ta'addanci

IQNA - Gwamnan jihar Florida ya ba da umarnin zartarwa inda ya ayyana kungiyar 'yan uwa musulmi da kuma majalisar huldar Amurka da Musulunci (CAIR), babbar kungiyar kare hakkin musulmi a Amurka, a matsayin kungiyoyin ta'addanci na kasashen waje.
20:26 , 2025 Dec 10
Taruti Shugaban kwamitin alkalancin gasar kur'ani ta Port Said

Taruti Shugaban kwamitin alkalancin gasar kur'ani ta Port Said

IQNA - An gudanar da rukunin "Kyakkyawan Murya" a gasar kur'ani da addu'o'i ta Port Said karkashin kulawar kwamitin shari'a na wannan sashe karkashin jagorancin "Abdul Fattah Taruti", fitaccen malamin kur'ani kuma alkali a kasar Masar.
20:21 , 2025 Dec 10
Al-Azhar tana goyon bayan gadon Al-Qur'ani na Muhammad Rifaat

Al-Azhar tana goyon bayan gadon Al-Qur'ani na Muhammad Rifaat

IQNA - Jikan Marigayi Makarancin Masar, Sheikh Muhammad Rifaat, ya sanar da goyon bayan Shehin Azhar wajen kiyayewa da raya karatun kur'ani da karatun wannan fitaccen malamin nan a duniyar Musulunci.
20:10 , 2025 Dec 10
An gudanar da taron karatun kur'ani na kasa da kasa karo na 24 a kasar Bangladesh

An gudanar da taron karatun kur'ani na kasa da kasa karo na 24 a kasar Bangladesh

IQNA - An gudanar da taron karatun kur'ani na kasa da kasa karo na 24 a kasar Bangladesh tare da halartar ministan harkokin addini na kasar, da wakilai daga ofisoshin jakadanci na Musulunci daban-daban da kuma fitattun malamai.
19:50 , 2025 Dec 10
An tsara furanni a hubbaren Imam Ali (AS) a murnar zagayowar ranar haihuwar Sayyida Fatima (AS)

An tsara furanni a hubbaren Imam Ali (AS) a murnar zagayowar ranar haihuwar Sayyida Fatima (AS)

IQNA - A daidai lokacin da ake bikin zagayowar ranar haihuwar Sayyida Fatima Zahra (AS) dubban rassan furannin dabi'a sun kawata harabar gidan da harabar haramin Imam Ali (AS).
19:42 , 2025 Dec 10
Ana gudanar da matakin share fage na gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 42

Ana gudanar da matakin share fage na gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 42

IQNA - An fara matakin share fagen gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 42 tare da halartar mahalarta daga kasashe daban-daban.
19:47 , 2025 Dec 09
1