iqna

IQNA

mauritania
Tehran (IQNA) A jiya 1 ga watan Afrilu ne aka fara gudanar da gasar haddar kur'ani ta kasar Mauritaniya karo na uku, tare da halartar mahalarta 400 a birnin "Nawadhibo" (birni na biyu mafi girma a wannan kasa).
Lambar Labari: 3488904    Ranar Watsawa : 2023/04/02

A Mauritania;
Tehran (IQNA) Mohammed Mukhtar Wold Abah, fitaccen malami dan kasar Mauritaniya kuma mai fassara kur’ani a harshen Faransanci, ya rasu jiya, na biyu ga watan Bahman, yana da shekaru 99 a duniya.
Lambar Labari: 3488550    Ranar Watsawa : 2023/01/24

Tehran (IQNA) Ministan al'adu na Mauritania ya sanar da fara shirye-shiryen gabatar da Nouakchott a matsayin babban birnin al'adun Musulunci a shekarar 2023.
Lambar Labari: 3488061    Ranar Watsawa : 2022/10/24

A dare na hudu na gasar, mun shaida;
Tehran (IQNA) An gudanar da dare na hudu na gasar kur'ani ta kasa da kasa ta Malaysia karo na 62 tare da halartar wakilai daga kasashe takwas daban-daban, yayin da biyu daga cikin mahardata a daren yau suka kara armashin wannan gasa tare da baje koli da zafi idan aka kwatanta da sauran darare, ta yadda za a gudanar da gasar. Mahalarta taron sun shirya tsaf don yin hasashen zabar mafi kyawun wannan gasar kur'ani ta Malaysia.
Lambar Labari: 3488056    Ranar Watsawa : 2022/10/23

Tehran (IQNA) Kasar Mauritaniya ce ta dauki nauyin gasar kur’ani da hadisi a yammacin Afirka, kuma Saudiyya ce ke daukar nauyin gasar.
Lambar Labari: 3487407    Ranar Watsawa : 2022/06/11

Tehran (IQNA) bayan da mahukuntan kasar Mauritania suka sanar da sassauta dokar hana taruka daruruwan mutane sun nufi masallaci domin salla.
Lambar Labari: 3484784    Ranar Watsawa : 2020/05/10

Tehran (IQNA) ma’aikatar kula da harkokin addini a kasar Mauritania ta sanar da cewa za  arika saka karatun kur’ani a masallatan kasar adukkanin rana.
Lambar Labari: 3484648    Ranar Watsawa : 2020/03/23

Wani masani daga kasar Mauritania a zantawa da IQNA ya bayyana cewa, dole ne a yi koyi da ma’aiki matukar ana biyayya gare shi.
Lambar Labari: 3484247    Ranar Watsawa : 2019/11/16

Bangaren kasa da kasa, hardar kur'ani mai tsarki tun yana karami da samun tarbiyar sufanci na daga cikin siffofin Muhammad Wuld Agazwani.
Lambar Labari: 3483912    Ranar Watsawa : 2019/08/04

Bangaren kasa da kasa, an bude gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa a birnin Nuwakshut na kasar Mauritania.
Lambar Labari: 3483684    Ranar Watsawa : 2019/05/29

Bangaren kasa da kasa, dakin karatu na birnin Walata a kasar Mauritania yana da tafsiran kur’ani mai tsarki guda 2500 da aka rubuta da hannu tun daruruwan shekaru.
Lambar Labari: 3483288    Ranar Watsawa : 2019/01/06

Bangaren kasa da kasa, jam’iyya mai mulki a kasar Mauritania ta samu nasarar lashe zaben ‘yan majalisar dokokin kasar da aka gudanar a makon jiya, yayin da jam’iyyar Islah ta masu kishin Ilama ta zo a matsayi na biyu.
Lambar Labari: 3482967    Ranar Watsawa : 2018/09/09

Tun da safiyar yau ne al'ummar kasar Mauritania suka fara kada kuri'unsu domin zabar 'yan majalisar dokokin kasar da kuma na kananan hukumomi.
Lambar Labari: 3482943    Ranar Watsawa : 2018/09/02

Bangaren kasa da kasa, an kawo karshen wani wani shirin bayar da horo kan hardar kur'ani mai tsarki a a birnin Nuwakshout na Mauritaniya.
Lambar Labari: 3482897    Ranar Watsawa : 2018/08/16

Bangaren kasa da kasa, Usman Domble dan wasan kasar Faransa da ke awasa Barcelona yana shirin gina masallaci a a yankinsu da ke Maurtaniya.
Lambar Labari: 3482837    Ranar Watsawa : 2018/07/19

Bangaren kasa da kasa, a yau ne za a bude babbar gasar kur’ani ta kasa da kasa a binin Nuwakshout na kasar Mauritania.
Lambar Labari: 3482747    Ranar Watsawa : 2018/06/11

Bangaren kasa da kasa, an girmama adanda ska halarci gasar kur’ani ta makafi a kasar Mauritania.
Lambar Labari: 3482663    Ranar Watsawa : 2018/05/16

Bangaren kasa da kasa, an gudanar dabikin yaye wasu daliban kur’ani su 200 a  wata bababr cibiyar koyar da karatun kur’ani a kasar Mauritaniya.
Lambar Labari: 3482662    Ranar Watsawa : 2018/05/15

Bangaren kasa da kasa, an buga wani kur'ani rubutun hannu da aka kira da kur'anin kasa a kasar Mauritania.
Lambar Labari: 3482421    Ranar Watsawa : 2018/02/23

Bangaren kasa da kasa, Ahmad Murshid shugaban cibiyar ayyukan alhairi ta kasar Kuwait ya bayyana cewa za su gina masallatai 10 a Mauritania.
Lambar Labari: 3482302    Ranar Watsawa : 2018/01/15