Labarai Na Musamman
IQNA - Imam Husaini (AS) ya karanta aya ta 23 a cikin suratul Ahzab, wadda take magana kan amincin alkawarin muminai, sau da dama wajen bayyana halin sahabbansa.
18 Jul 2025, 17:26
IQNA – Aikin Hajji ga Musulman Afirka ta Kudu zai kasance a karkashin Hukumar Hajji da Umrah ta Afirka ta Kudu (SAHUC)
17 Jul 2025, 11:07
IQNA- Ma'aikatar Awka ta kasar Masar ta sanar da samar da wasu jerin shirye-shiryen bidiyo da ke dauke da masallacin kasar
17 Jul 2025, 11:11
IQNA - Ana iya la'akari da wasu ra'ayoyin game da al'amuran kyamar Islama a Turai a matsayin alamar yaduwar kyamar Islama a duniya
17 Jul 2025, 11:27
IQNA - A cikin wata sanarwa da ta fitar, kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ta yi Allah wadai da zaluncin da gwamnatin sahyoniyawan ke yi kan al'ummar...
17 Jul 2025, 11:30
IQNA – Jagoran juyin juya halin Musulunci ya ce gazawar da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila ta yi wajen fuskantar hare-haren ramuwar gayya ta Iran...
16 Jul 2025, 17:40
IQNA - Ministan harkokin addini na kasar Malaysia ya bayyana ranar da za a fara gasar kasa da kasa karo na 65 da sauran bayanai.
16 Jul 2025, 17:53
IQNA - Ministan harkokin addini na kasar Malaysia ya bayyana ranar da za a fara gasar kasa da kasa karo na 65 da sauran bayanai.
16 Jul 2025, 18:03
IQNA - Ala Azzam makaranci Falasdinawa kuma mawakin wake-wake na addini ya yi shahada tare da dukkan iyalansa a wani da na Haramtacciyar Kasar Isra’ila.
16 Jul 2025, 19:05
IQNA - Kungiyar Buga Alqur'ani ta Sarki Fahad da ke Madina ta sanar da inganta aikace-aikacen "Musaf al-Madina" daga kur'ani da aka buga na cibiyar.
16 Jul 2025, 18:13
IQNA - Hamd Abdulazim Abdullah Abdo, wani makarancin kasar Masar ya halarci gangamin kungiyar Fatah na kamfanin dillancin labaran IQNA inda ya karanta...
15 Jul 2025, 14:51
IQNA - Kashi na uku na shirin kur’ani na Amirul kur’ani na kasa karo na tara yana gudana a kasar Iraki, inda ake bayar da darussa kan karatun kur’ani mai...
15 Jul 2025, 14:57
IQNA - Shugaban gidan rediyon kur'ani mai tsarki na kasar Masar ya bayyana cewa: Masar ta shiga wani mataki na hana hargitsi a wajen bayar da fatawa, kuma...
15 Jul 2025, 15:14
IQNA - Gidauniyar Al'adu ta Katara da ke Qatar ta sanar da bude rijistar gasar karatun kur'ani mai taken "Katara Prize" karo na 9 na kasar Qatar.
15 Jul 2025, 16:10