iqna

IQNA

nakasassu
IQNA - A baya-bayan nan ne mahukuntan babban masallacin juma’a suka sanya wa nakasassu n hanyoyi masu launi daban-daban domin saukaka zirga-zirgar nakasassu masu keken guragu a cikin masallacin Harami domin saukaka musu shiga masallacin.
Lambar Labari: 3491025    Ranar Watsawa : 2024/04/22

Beirut (IQNA) Wata makauniya 'yar kasar Labanon da ta haddace dukkan kur'ani mai tsarki ta ce tana fatan za ta iya isar da sako na mutumtaka da na wannan littafi na Ubangiji a tsakanin al'umma ta hanyar fadada iliminta na kur'ani.
Lambar Labari: 3490256    Ranar Watsawa : 2023/12/04

Toronto (IQNA) A yayin bikin ranar nakasassu ta duniya, limaman Juma'a da masu wa'azin masallatai na kasar Canada sun sadaukar da wani bangare na hudubobinsu na wayar da kan jama'a kan muhimmancin kula da nakasassu ta fuskar Musulunci.
Lambar Labari: 3490244    Ranar Watsawa : 2023/12/02

Hukumar kula da masallacin Harami da na Masjidul Nabi ta sanar da ware ma nakasassu kofofin shiga na musamman guda 8, tare da samar da ramuka na musamman da filaye masu karkata zuwa ga nakasassu masu keken guragu.
Lambar Labari: 3488410    Ranar Watsawa : 2022/12/28

A ranar Litinin 6 ga watan Afrilu ne za a fara gasar nakasassu karo na goma a watan Ramadan, tare da halartar makaranta 463 da za a dauki tsawon makonni biyu ana yi.
Lambar Labari: 3487112    Ranar Watsawa : 2022/04/01

Bangaren kasa da kasa, an fara rijistar sunayen wadanda suke da sha’awar shiga gasar kur’ani mai tsarki da ta kebanci nakasassu a Masar.
Lambar Labari: 3483081    Ranar Watsawa : 2018/10/29