IQNA - Zahran Mamdani, zababben magajin garin New York, ya fada a wata hira da tashar talabijin ta ABC cewa, idan Netanyahu ya shiga Amurka a shekara mai zuwa domin halartar taron Majalisar Dinkin Duniya, zai ba da sammacin kama shi.
21:58 , 2025 Nov 18