IQNA - Kwamitin hadin gwiwa na kasashen Larabawa da na Musulunci ya fitar da sanarwa game da halin da ake ciki a yankunan Falasdinawa da aka mamaye da kuma laifuffukan da gwamnatin yahudawan sahyoniya ke tafkawa a Gaza.
Lambar Labari: 3491063 Ranar Watsawa : 2024/04/29
An jaddada a taron gaggawa na kwamitin Falasdinu (PUIC) karo na biyar:
Tehran (IQNA) Shuwagabannin majalisun kasashen musulmi sun bayyana a taron gaggawa na kwamiti n dindindin na kungiyar hadin kan kasashen musulmi na Palastinu a karo na biyar cewa muna goyon bayan al'ummar Palastinu da kuma kare su; Wajibi ne a dauki matakan da suka wajaba don gurfanar da gwamnatin sahyoniyawa a kotunan duniya.
Lambar Labari: 3490451 Ranar Watsawa : 2024/01/10
Tehran (IQNA) Shugaban baje kolin kur'ani na kasa da kasa karo na 30 ya sanar da amincewa da gudanar da baje kolin kur'ani a tsakanin karshen watan Maris da farkon watan Afrilu na shekara mai zuwa a majalisar dokokin kasar inda ya ce akwai yiyuwar sauya wannan lokaci.
Lambar Labari: 3490371 Ranar Watsawa : 2023/12/27
Beirut (IQNA) Kwamitin ijtihadi da fatawa na kungiyar malaman musulmi ta duniya ya fitar da sanarwa mai taken "Fatwawar gwamnatocin kasashen musulmi dangane da wajibcin da suka rataya a wuyansu na yakin Gaza" yana mai fayyace cewa: tsoma bakin soja da samar da kayan yaki ga gwamnatin Palastinu da kungiyoyin gwagwarmaya. wajibcin Sharia.
Lambar Labari: 3490073 Ranar Watsawa : 2023/11/01
Ma'aikatar kula da harkokin kyauta ta kasar Masar ta sanar da kafa wata kungiya ta musamman da za ta sa ido kan hazaka da manyan kur'ani a wannan kasa.
Lambar Labari: 3488690 Ranar Watsawa : 2023/02/20
Karkashin kulawar kwamitin kasa da kasa
Tehran (IQNA) An fara aikin "Mushaf Umm" da nufin rubuta kur'ani mai tsarki tare da karatunsa guda goma da ruwayoyi ashirin a birnin Istanbul karkashin kulawar wani kwamiti n kasa da kasa.
Lambar Labari: 3488241 Ranar Watsawa : 2022/11/27
Tehran (IQNA) Gwamnan Najaf Ashraf kuma shugaban kwamiti n kolin tsaro na wannan lardi ya sanar da cewa masu ziyara miliyan 20 ne ake sa ran za su halarci taron Arbaeen Hosseini na wannan shekara.
Lambar Labari: 3487786 Ranar Watsawa : 2022/09/02
Tehran (IQNA) Mahalarta taron tattaki na Arbaeen Hosseini a yankin "Ras al-Bisheh" da ke yankin Faw na lardin Basra na kasar Iraki sun sanar da fara wannan bikin da taken "Daga teku zuwa kogi".
Lambar Labari: 3487760 Ranar Watsawa : 2022/08/28
Tehran (IQNA) Kwamitin zaɓen masu kula da masu sha'awar yin aiki a farfajiyar "Al-Azhar" na masallacin Al-Azhar ya fara gudanar da ayyukansa ne ta hanyar tafiya larduna daban-daban na ƙasar Masar.
Lambar Labari: 3487657 Ranar Watsawa : 2022/08/08
Tehran (IQNA) Masana falaki sun sanar da lokavin ganin jinjirin watan Ramadan a wasu kasashen Larabawa wanda zai kasance a ranar 2 ga Afrilu, 2022.
Lambar Labari: 3486779 Ranar Watsawa : 2022/01/04
Tehran (IQNA) Sheikh "Ahmad Abu Fayyuz" fitaccen makaranci ne na kasar Masar daga lardin Kafr Sheikh, wanda aka fi sani da "Farisul Qurra" a kasar.
Lambar Labari: 3486588 Ranar Watsawa : 2021/11/21
Tehran (IQNA) babban kwamiti n musulmin kasar Amurka ya caccaki shugaban kasar Faransa kan matakan takurawa musulmin kasar.
Lambar Labari: 3485385 Ranar Watsawa : 2020/11/21
Tehran (IQNA) an sanar da dakatar da sallar Juma’a a babban masallacin birnin Brussels na kasar Belgium sakamakon yaduwar cutar corona.
Lambar Labari: 3484615 Ranar Watsawa : 2020/03/12
Tehran (IQNA) kwamiti n yaki da nuna wariya na kasashen turai ya yi gargadi kan karuwar nuna kyama ga musulmi a cikin kasashen nahiyar turai.
Lambar Labari: 3484568 Ranar Watsawa : 2020/02/28
Bangaren kasa da kasa, mutanen kasar Morocco suna raya ranakun maulidin manzon Allah da karatun kur’ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3484239 Ranar Watsawa : 2019/11/10
Kwamitin katre hakkin bil adama na majalisar diniin duniya ya yi kakkausar suka dangane da halin da fursunonin siyasa suke ciki a kasar Bahrain.
Lambar Labari: 3483448 Ranar Watsawa : 2019/03/11
Bangaren kasa da kasa, Kwamiti na uku a babban zauren MDD ya fitar da wani sabon kuduri wanda ya yi Allah wadai da gwamnatin kasar Myanmar kan yadda take azzabtar da musulman kasar Myanmar.
Lambar Labari: 3482110 Ranar Watsawa : 2017/11/17
Bangaren kasa da kasa, babban malamin Azahar Ahamd Tayyib ya sanar da kafa kwamiti , domin bin diddigin fatawowyin da malamai da ake fitarwa a kasar Masar, da nufin hana fitar da fatawoyi da ke yada tsatsauran ra'ayi.
Lambar Labari: 3481514 Ranar Watsawa : 2017/05/14
Bangaren kasa da kasa, wata kotu a Amurka ta yanke hukuncin daurin shekaru 30 a gidan kaso a kan wani da yakona masallaci a garin Orlando na jahar Florida.
Lambar Labari: 3481213 Ranar Watsawa : 2017/02/08