musulmi - Shafi 38

IQNA

Bangaren kasa da kasa, masana kan harkokin tarihi da abubuwan tarihi sun gano wani wuri da yake dauke da wasu abubuwa da ke nuna alakar wurin da musulmi a Ethiopia.
Lambar Labari: 3481619   Ranar Watsawa : 2017/06/17

Bangaren kasa da kasa, wani gini mai hawa 24 ya kama da wuta a birnin London na kasar Birtaniya wanda musulmi suke zaune a cikinsa.
Lambar Labari: 3481610   Ranar Watsawa : 2017/06/14

Bangaren kasa da kasa, wani sakamakin bincik ya nuni da cewa akwai wasu kasashe daga cikin kasashen turai wadanda fahimtar ta dara ta sauran a kan musulmi.
Lambar Labari: 3481566   Ranar Watsawa : 2017/05/30

Bangaren kasa da kasa, Sakamakon wani bincike da wata cibiyar kididdiga ta gudanar a kasar Amurka, ya nuna cewa adadin musulmi a kasar ta Amurka zai kai karu da kashi saba'in cikin dari a cikin shekara ta dubu biyi da sattin.
Lambar Labari: 3481565   Ranar Watsawa : 2017/05/30

Bangaren kasa da kasa, majalisar dinkin duniya ta yi kakkausar suka dangane da kisan musulmi da wasu 'yan bindiga mabiya addinin kirista ke yi a Afirka ta tsakiya.
Lambar Labari: 3481536   Ranar Watsawa : 2017/05/21

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taro a kasar Tunisia a kan sh'anin mulki a cikin kasashen musulmi da kuma yaki da cin hanci da rashawa.
Lambar Labari: 3481524   Ranar Watsawa : 2017/05/17

Bangaren kasa da kasa, a yau ne aka bude babban baje kolin tufafin mata na musulunci a kasar Indonesia tare da halartar kamfanoni na kasashen ketare.
Lambar Labari: 3481484   Ranar Watsawa : 2017/05/05

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Myanmar ba ta amince da gudanar da bincike a kan zargin kisan musulmi a kasar ba.
Lambar Labari: 3481462   Ranar Watsawa : 2017/05/03

Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a birnin Tomstown na jahar Victoria a kasar Australia sun gayyaci sauran mabiya addinai zuwa masallaci domin tattaunawa.
Lambar Labari: 3481459   Ranar Watsawa : 2017/05/02

Bangaren kasa da kasa, za a nuna wani kur’ani mai tsarki da aka rrubuta akan shudiyar takarda a birnin London domin sayar da shi.
Lambar Labari: 3481438   Ranar Watsawa : 2017/04/25

Bangaren kasa da kasa, wani yaro matashi dan asalin kasar Iran ya samar da watahanya ta tattaunawa a tsakanin addinai a jahar Colarado ta kasar Amurka.
Lambar Labari: 3481421   Ranar Watsawa : 2017/04/19

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin Myanmar ta rufe manyan sansanoni guda uku da aka tsugunnar da dubban daruruwan musulmi ‘yan kabilar Rohingya.
Lambar Labari: 3481397   Ranar Watsawa : 2017/04/11

Bangaren kasa da kasa, wani yarondalibin makaranta musulmi a garin Saint John da ke Canada ya gayyaci firayi ministan kasar zuwa masallaci.
Lambar Labari: 3481382   Ranar Watsawa : 2017/04/06

Bangaren kasa da kasa, cibiyar bayar da fatawar musulunci a kasar Masar ta yi kakkausar suka da yin Allawadai kan keta alfarmar kur'ani mai tsarki a jami'ar Ontarioa ta kasar Canada.
Lambar Labari: 3481376   Ranar Watsawa : 2017/04/04

Bangaren kasa da kasa, sunan Fatima na saurin yaduwa a tsakanin sunayen jarirai mata a kasar Finland.
Lambar Labari: 3481365   Ranar Watsawa : 2017/04/01

angaren kasa da kasa, mahukunta a kasar na shirin daukar matakai na hana saka hijabin muslunci a yankin Sink Yang na kasar China.
Lambar Labari: 3481364   Ranar Watsawa : 2017/03/31

Bangaren kasa da kasa, an samu karuwar kai hare-hare a kan musulmi da wurarensu da kuma kaddarorinsu a cikin kasar Austria idan aka kwatanta da shekarar 2016.
Lambar Labari: 3481361   Ranar Watsawa : 2017/03/30

Bangaren kasa da kasa, Daruruwan mata msuulmi ne tare da wasu wadanda ba musulmi ba da suka hada da iyalan wadanda suka rasa rayukansu a harin London, suka taru a kan babbar gadar West Minister da ke tsakiyar birnin London, domin alhinin abin da ya faru.
Lambar Labari: 3481351   Ranar Watsawa : 2017/03/27

Bangaren kasa da kasa, jagoran mabiya addinin kirista na darikar Katolika Paparoma Fransis ya gana da wasu muulmi a cikin birnin Milan.
Lambar Labari: 3481347   Ranar Watsawa : 2017/03/26

Bangaren kasa da kasa, Dubban mutane ne suka gudanar da jerin gwano a birane daban-daban na kasar Birtaniya domin nuna rashin amincewarsu da kiyayyar da ake nuna ma musulmi a kasar da ma sauran kasashen turai.
Lambar Labari: 3481333   Ranar Watsawa : 2017/03/21