iqna

IQNA

Baqara
​ Me Kur’ani Ke cewa   (42)
Ayar kur'ani mafi tsawo ita ce ta shafi shari'a da yadda ake tsara takardun kasuwanci. Wannan ayar wata alama ce ta daidaici da cikar Musulunci, wanda ya gabatar da mafi ingancin lamurra na shari'a.
Lambar Labari: 3488394    Ranar Watsawa : 2022/12/25

Me Kur'ani Ke Cewa (3)
Tehran (IQNA) Akwai tashin hankali da wahalhalu da suka dabaibaye mutum saboda yanayi mara kyau da abubuwa daban-daban. Amma ta yaya za a iya shawo kan irin waɗannan wahala ta wajen gyara ra’ayinsu game da kansu da kuma duniya?
Lambar Labari: 3487329    Ranar Watsawa : 2022/05/23