iqna

IQNA

gindaya
Tehran (IQNA) Wani mamba a ofishin siyasa na kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Palastinu Hamas ya jaddada cewa dole ne a cika sharuddan da suka gindaya a duk wata yarjejeniya ta musayar fursunoni da gwamnatin sahyoniyawan.
Lambar Labari: 3488030    Ranar Watsawa : 2022/10/18

Tehran (IQNA) Masar ta sanar da cewa, nan ba da jimawa ba za a fara aikin gina yankin zirin Gaza
Lambar Labari: 3486270    Ranar Watsawa : 2021/09/04

Tehran (IQNA) an fara gudanar da ginin bababr cibiyar musulmi da ke hade da babban masallaci a jihar Michigan ta kasar Amurka.
Lambar Labari: 3485111    Ranar Watsawa : 2020/08/22

Tehran (IQNA) An fara gudanar da ayyukan hajjin bana a yau a Makka tare da halartar alhazan da aka yarje mawa da su gudanar da aikin hajjin, wadanda aka takaita adadinsu.
Lambar Labari: 3485034    Ranar Watsawa : 2020/07/29