iqna

IQNA

Albashir
Bangaren kasa da kasa, wata kotun Sudan ta yanke hukuncin daurin sekaru biyu kan Umar Hassan Albashir .
Lambar Labari: 3484319    Ranar Watsawa : 2019/12/14

Gwamnatin Sudan ta ce za ta mika tsohon shugaban kasar Omar Al-Bashir ga kotun hukunta manyan laifuka ta duniya.
Lambar Labari: 3484222    Ranar Watsawa : 2019/11/04

Bangaren kasa da kasa, dubban mutane sun fito a biranan kasar Sudan suna kira da a rusa jam’iyyar Albashir .
Lambar Labari: 3484180    Ranar Watsawa : 2019/10/22

Bangaren kasa da kasa, jam'iyyar congress ta tsohon shugaban Sudan Umar Albashir bata amince da yin watsi da musulunci a cikin kundin tsarin mulkin kasar ba.
Lambar Labari: 3483911    Ranar Watsawa : 2019/08/04

A Sudan an tuhumi hambararen shugaban kasar Umar Hassan Al’bashir da laifukan cin hanci da rashawa.
Lambar Labari: 3483740    Ranar Watsawa : 2019/06/15

A Sudan jagororin masu zanga zanga, da sojojin dake rike da mulki sun koma bakin tattaunawa yau Litini, domin kafa wata majalisar hadin gwiwa.
Lambar Labari: 3483588    Ranar Watsawa : 2019/04/29

Rahotanni daga Sudan na cewa an kai hambararen shugaban kasar Umar Hassan Al-Bashir a wani gidan kurkuku dake Khartoum babban birnin kasar.
Lambar Labari: 3483554    Ranar Watsawa : 2019/04/17

Shugaban kasar Sudan Umar Hassan Albashir ya bayyana cewa, an ba su shawara da su kulla alaka da Isra'ila domin lamurran kasar Sudan su kyautata.
Lambar Labari: 3483286    Ranar Watsawa : 2019/01/05