iqna

IQNA

bangaren
Tehran (IQNA) Hukumar Al'adu da Sadarwa ta Musulunci ta fitar da sanarwa biyo bayan matakin wulakanci da jaridar Hatak ta Charlie Hebdo.
Lambar Labari: 3488460    Ranar Watsawa : 2023/01/06

Alkur'ani yana da ikon shiryar da dukkan mutane, amma ba dukkan mutane ne wannan tushe da kuma ikon shiryarwar kalmar Ubangiji ba, domin sharadin wani ya yi amfani da wannan shiriyar shi ne ya zama mai adalci ba taurin kai da gaba ba.
Lambar Labari: 3487698    Ranar Watsawa : 2022/08/16

Tehran (IQNA) an kawo karshen gasar kur’ani ta kasa karo na talatin da biyar a tarayyar Najeriya.
Lambar Labari: 3485768    Ranar Watsawa : 2021/03/28

Tehran (IQNA) Abdulrahman Adzar matashi ne dan kasar Morocco da yake da burin ganin ya kamala hardar kur’ani baki daya
Lambar Labari: 3485747    Ranar Watsawa : 2021/03/16

Tehran (IQNA) ana cece ku ce a shafukan zumunta  akan shirin gwamanati na rusa wani wurin tarihi a birnin Alkahira domin gina gada.
Lambar Labari: 3485036    Ranar Watsawa : 2020/07/30

Gwamnatin kasar Sudan ta mika wasu mambobin kungiyar Muslim Brotherhood ga gwamnatin kasar Masar bayan da ta kame sua  cikin kasarta.
Lambar Labari: 3484773    Ranar Watsawa : 2020/05/07

Bangaren kasa da kasa, an tarjama kur’ani mai tsarkia  cikin harshen Ashanti a garin Komasi da ke kasar Ghana.
Lambar Labari: 3483600    Ranar Watsawa : 2019/05/03

Bangaren kasa da kasa, bayan Sauke Yarima mai jiran gado, Dan Sarkin Saudiya ya zama wanda zai gaji Ma'aifinsa idan ya mutu ko kuma wani dalili ya gitta wanda zai sanya ya karbi sarauta.
Lambar Labari: 3481634    Ranar Watsawa : 2017/06/22

Bangaren kasa da kasa, Akalla mutane 15 ne suka rasa rayukansu a ba-ta-kashin da ake ci gaba da yi a biranan kasar Masar a yau, tsakanin 'yan kungiyar 'yan uwa musulmi da kuma masu adawa da su gami da jami'an tsaro.
Lambar Labari: 1829    Ranar Watsawa : 2013/10/27

Bangaren kasa da kasa, Rahotanni daga kasar Syria sun ce dakarun kasar sun samu nasarar kwace iko da wasu yankuna masu matukar muhimamnci daga hannun mayakan ‘yan bindiga, bayan kwashe tsawon kawanaki ana gumurzu tsakanin bangarorin biyu.
Lambar Labari: 1816    Ranar Watsawa : 2013/10/27