IQNA

Kullum tare da kur’ani: Karatun Tarteel da muryar Hamidreza Ahmadiwafa kashi na 19

IQNA - Karatun kur’ani mai tsarki a cikin muryar makarancin kur’ani na kasa da kasa dan kasar Iran Hamidreza Ahmadiwafa, a rana ta sha tara ga watan Ramadan, wanda kamfanin dillancin labaran iqna ke sakawa a a kowace rana a cikin watan Ramadan mai alfarma.

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 
 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: kur’ani ، karatu ، ramadan ، watan ramadan ، mai alfarma