IQNA

Rafah: Falasdinawa da suka rasa matsugunansu suna shirye-shiryen azumin Ramadan a cikin hare-haren Isra'ila

IQNA- Falasdinawa da ke zaune a sansanonin wucin gadi na Rafah da ke kudancin zirin Gaza na shirye-shiryen azumin watan Ramadana a daidai lokacin da sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila ke ci gaba da luguden wuta a zirin Gaza da hare-hare ta sama da manyan bindigogi.



Abubuwan Da Ya Shafa: ramadan