IQNA

Tilawar ban girma ga "Gasem Moghadami" a gasar kur'ani mai tsarki ta kasar Iran

Malam Qasim Moghadami, makarancin kasa da kasa na kasar, ya karanta aya ta 1 zuwa ta 36 a cikin suratul Taha a karshen rana ta uku na gasar kur'ani ta kasa da kasa karo na 40 a kasar Iran.