IQNA

Samar da faifan bidiyo da ke gabatar da tarihin Mahdawiyya a Berlin

17:00 - March 07, 2023
Lambar Labari: 3488769
Tehran (IQNA) A tsakiyar watan Sha'aban cibiyar Musulunci ta Imam Ali (a.s) da ke birnin Berlin ta shirya tare da buga faifan bidiyo game da rayuwar Iamm Mahdi musamman ga yara.

Kamfanin dillancin labaran kur’ani na iqna ya habarta cewa, wannan faifan bidiyo yana bayyana tarihin rayuwar Imam Mahdi (a.s) na goma sha biyu ga yara, masu hoto da rubuce-rubuce, da kuma addu’ar Imam Zaman (a.s) tare da faifan bidiyo.

 

 

 

captcha