Tehran (IQNA) Abdulrahman Mahfal makarancin kur'ani ne da ya yi suna a kasar Indonesia.
A cikin wannan faifan bidiyo Abdulrahman Mahfal makarancin kur'ani da ya shahara a kasar Indonesia, yana karatun ayoyin kur'ani, daya aya ta 21 zuwa 24 a cikin surat Hashr.