An nuna wani wani bangare na wani faifan bidiyo na Usataz Ahmad Mustafa Kamil fitaccen makarancin kur'ani yana koyar da tilawar kur'ani mai tsarki.
Allah ya yi wa wannan fitaccen makaranci rasuwa a ranar Jumar da ta gabata a kasar Masar.
3952755