iqna

IQNA

shanghai
Shugaban kasar Iran Hassan Rauhani ya zargi Amurka da cewa ita ce babban hadaria yanzu ga zaman lafiyar duniya, tare da hankoron tilasta duniya baki daya bin manufofinta.
Lambar Labari: 3483736    Ranar Watsawa : 2019/06/14