IQNA

Mutane 100 Sun Kai Matakin karshe Na Gasar Kur’ani Ta Duniya A Qatar

Bangaren kasa da kasa, mutane 100 ne suka kai ga mataki na karshe a gasar kur’ani ta duniya da ae gudanarwa a kasar Qatar.

An Bude Wani Babban Masallacin Musulmi A Kasar Kenya

Bangaren kasa da kasa, Timothi Waniyuni wani dan majalisar dokokin kasar Kenya ne kuma kirista, wanda ya halarci taron bude wani babban masallaci na musu...

Za A Karrama Wasu Kananan Yara Da Suka Hardace Kur’ani A Masar

Bangaren kasa da kasa, a gobe ne idan Allah ya kai mu za a karrama wasu kananan yara da suka hardace kur’ani a garin minsha na kasar Masar.

Taron Buda Baki Mafi Girma a Kasar Aljeriya

Bangaren kasa da kasa, an shirya wani taron buda baki mai girma a jiya a kasar Aljeriya da nufin taimaka ma marassa karfi.
Labarai Na Musamman
An Gudanar Da Gasar Karatu Da Hardar Kur’ani A Kasar Kenya

An Gudanar Da Gasar Karatu Da Hardar Kur’ani A Kasar Kenya

Bangaren kasa da kasa, an kawo karshen gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki a birnin Nairobi na kasar Kenya.
26 May 2018, 22:09
Sojojin Isra’ila Sun Hana Dubban Matasa Yin Sallar Juma’a A Masallacin Quds

Sojojin Isra’ila Sun Hana Dubban Matasa Yin Sallar Juma’a A Masallacin Quds

Bangaren kasa da kasa, sojojin gwamnatin yahudawan Isra’ila a cikin shirin yaki sun killace masallacin quds a yau, tare da daukar kwararan matakai kan...
25 May 2018, 23:55
Jagora: Dukkanin Makirce-Makircen Da Amurka Ta Shirya Wa Iran Ba Su Yi Nasara Ba

Jagora: Dukkanin Makirce-Makircen Da Amurka Ta Shirya Wa Iran Ba Su Yi Nasara Ba

Bangaren siyasa, A lokacin da yake ganawa da manyan jami’an gwamnati da sauran bangarori na al’umma a jiya, jagoran juyin juya halin musulunci na Iran...
24 May 2018, 23:44
Ana Nuna Fim Din Tarihin Imam Ali (AS) Kai Tsaye Saliyo

Ana Nuna Fim Din Tarihin Imam Ali (AS) Kai Tsaye Saliyo

Bangaren kasa da kasa, tun daga lokacin da aka fara azumin watan Ramadan mai alfarma ake nuna fim din tarihin Imam Ali (AS) a kasar Saliyo.
23 May 2018, 23:46
An Hana Yahudawa Sahyuniya Shiga Indonesia

An Hana Yahudawa Sahyuniya Shiga Indonesia

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Indonesia ta hana yahudawan sahyuniya shiga cikin kasarta sakamakon kisan kiyashin da Isra’ila take yi wa Palastinawa.
23 May 2018, 23:44
Keta Alfarmar Masallacin Quds Da Yahudawa Ke Yi Na Karuwa

Keta Alfarmar Masallacin Quds Da Yahudawa Ke Yi Na Karuwa

Bangaren kasa da kasa, daraktan masallacin Quds mai alfarma ya bayyana cewa cin zarafi da keta alfarmar masallacin quds da yahudawa ke yi na ci gaba da...
22 May 2018, 23:33
Buga Kur’ani Mai Rubutun Makafi

Buga Kur’ani Mai Rubutun Makafi

Bangaren kasa da kasa, an buga kwafin kur’anai masu dauke rubutun makafi a garin Tangerang na kasar Indonesia.
20 May 2018, 23:56
Tafsirin Kur’ani Mai Tarki A Kasar Ghana

Tafsirin Kur’ani Mai Tarki A Kasar Ghana

Bangaren kasa da kasa, an bude tafsirin kur’ani mai tsarki a kasar Ghana.
19 May 2018, 23:51
Rumbun Hotuna