iqna

IQNA

austria
Wata kotu a kasar Austria ta soke hukuncin rufe wasu masallatan musulmi guda 6 a kasar.
Lambar Labari: 3483376    Ranar Watsawa : 2019/02/15

Bangaren kasa da kasa, a yau Asabar an gudanar da babban gangami da jerin gwano a birnin Vienna na kasar Austria domin tunawa da shahadar Imam Hussain (AS).
Lambar Labari: 3482985    Ranar Watsawa : 2018/09/15

Bangaren kasa da kasa, kungiyoyin kare hakkokin bil adama da dam ne suka shirya gangamin kin amincewa da daftarin dokar hana dalibai musulmi mata saka hijabi.
Lambar Labari: 3482979    Ranar Watsawa : 2018/09/13

Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar nazarin addinin musulunci ta Iman da ke kasar Austria za ta gudanar da wani shiri na bayar da horo kan ilmomin musulunci.
Lambar Labari: 3482872    Ranar Watsawa : 2018/08/07

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da gasar kur’ani mai taken surat Lukman a cibiyar Imam Ali (AS) da ke birnin Vienna na kasar Austria.
Lambar Labari: 3482702    Ranar Watsawa : 2018/05/28

Bangaren kasa da kasa, an samar da wani sabon tsari na naura mai kwakwalwa wanda yake dauke da surat yasin da dukkanin abubuwan da suke da alaka da ita.
Lambar Labari: 3482487    Ranar Watsawa : 2018/03/18

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron tattaunawa na jagororin mabiya addinai daban-daban na duniya a birnin Vienna na kasar Austria.
Lambar Labari: 3482442    Ranar Watsawa : 2018/03/01

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da zaman tattaunawa tsakanin mabiya addinai karo na biyu a matsayi na duniya a birnin Vienna fadar mulkin kasar Austria.
Lambar Labari: 3482426    Ranar Watsawa : 2018/02/24

Bangaren kasa da kasa, wani bincike ya nuna cewa sunan Muhammad shi ne na uku a cikin sunayen da uka fi yaduwa a cikin Austria a cikin shekara ta 2017.
Lambar Labari: 3482276    Ranar Watsawa : 2018/01/07

Bangaren kasa da kasa, mata masu alaka da sadat suna gudanar da wata ganawa a ranar idin Ghadir a cibiyar cibiyar Imam Ali (AS) da k birnin Vienna na kasar Austria.
Lambar Labari: 3481872    Ranar Watsawa : 2017/09/07

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron amulidin Imam Ali (AS) a birnin Vienna na kasar Austria.
Lambar Labari: 3481386    Ranar Watsawa : 2017/04/08

Bangaren kasa da kasa, an samu karuwar kai hare-hare a kan musulmi da wurarensu da kuma kaddarorinsu a cikin kasar Austria idan aka kwatanta da shekarar 2016.
Lambar Labari: 3481361    Ranar Watsawa : 2017/03/30

Bangaren kasa da kasa, jamhuriyar muslunci ta Iran za ta dauki nauyin gudanar da wani zaman taro danagane kara kusanto da fahimta a tsakanin addinai.
Lambar Labari: 3481055    Ranar Watsawa : 2016/12/21

Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudanar da taron maulidin Imam Kazim (AS) a babban birnin Austria.
Lambar Labari: 3480800    Ranar Watsawa : 2016/09/22

Bangaren kasa da kasa, wata kotu a kasar Austria ta fara gudanar da bincike kan gurfanar da Geert Wilders dan Holland mai kin muslunci da ta ce yana tayar da fitina.
Lambar Labari: 3336905    Ranar Watsawa : 2015/07/29

Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a kasar Austria suna baiwa gwamnatin kasar hadin kai wajen shiga kafar wando daya da masu tsatsauran ra'ayi.
Lambar Labari: 2928898    Ranar Watsawa : 2015/03/04

Bangaren kasa da kasa, daruruwan musulmin kasar Austria sun gudanar da gangami a gaban majalisar dokokin kasar domin nuna rashin amincewa da sabbin dokokin kasar da ke nufin takura musu.
Lambar Labari: 2897128    Ranar Watsawa : 2015/02/25

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Austria na da nufin fitar da tarjamar kur’ani mai tsarki domin amfanin mabiya addinin muslunci da suke zaune a cikin kasar.
Lambar Labari: 1452354    Ranar Watsawa : 2014/09/22