iqna

IQNA

quds
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Ukraine na shirin bude wani ofishin wakilci a birnin Quds da ke karkashin mamayar yahudawa.
Lambar Labari: 3484193    Ranar Watsawa : 2019/10/26

Bangaren kasa da kasa, kimanin yahudawan sahyuniya 400 suka kutsa kai a cikin masalacin quds mai alfarma.
Lambar Labari: 3484173    Ranar Watsawa : 2019/10/20

Bangaren kasa da kasa, a cikin wanann shekara yahudawa fiye da dubu 17 ne suka keta alfarmar masallacin Quds.
Lambar Labari: 3484137    Ranar Watsawa : 2019/10/09

Bangaren kasa da kasa, falastinawa fiye da dubu 100 ne suka yi sallar Idin babbar salla  a cikin masallacin Quds.
Lambar Labari: 3483940    Ranar Watsawa : 2019/08/12

Bangaren kasa da kasa, Kungiyar Hizbullah ta bayyana rusa gidajen Falastinawa da Isar’ila ke yi a matsayin laifukan yaki.
Lambar Labari: 3483875    Ranar Watsawa : 2019/07/24

Kungiyar kasashen musulmi ta kirayi zaman taro na gaggawa dangane da irin sabbin matakan Isra’ila take dauka a cikin kwanakin nan.
Lambar Labari: 3483843    Ranar Watsawa : 2019/07/15

Bangaren kasa da kasa, a ranar laraba mai zuwa za a gudanar da zaman taro mai take kare hakkokin al'ummar palastinu, wanda zai gudana a kasar Uganda.
Lambar Labari: 3483673    Ranar Watsawa : 2019/05/25

A safiyar yau yahudawan daruruwan yahudawan sahyuniya suka kutsa  kai a cikin harabar masallacin Aqsa mai alfarma.
Lambar Labari: 3483580    Ranar Watsawa : 2019/04/26

Bnagaren kasa da kasa, gwamnatin Ira’ila tana tsare da ‘yan jarida 22 gidan kaso bisa laifin dauka rahotanni a wuraren da jami’an tsaro suke kai farmaki kan Falastinawa.
Lambar Labari: 3483552    Ranar Watsawa : 2019/04/16

Gwamnatocin kasashen Honduras da kuma Romania sun sanar da aniyarsu ta dauke ofisoshin jakadancinsu daga birnin Tel Aviv zuwa Quds.
Lambar Labari: 3483489    Ranar Watsawa : 2019/03/25

Daya daga cikin mambobin kwamitin kula da masallacin Quds Hatam Abdulkadir ya bayyana cewa ba su amince da hukuncin kotun Isra’ila kan rufe masallacin Bab Rahma ba.
Lambar Labari: 3483469    Ranar Watsawa : 2019/03/18

Yahudawan sahyuniya ‘yan share wuri zauna sun sake kaddamar da wani farmaki a jiya Laraba a kan masallacin Aqsa mai alfarma.
Lambar Labari: 3483457    Ranar Watsawa : 2019/03/14

Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron yahudawa sun kama gwamnan quds da wasu falastinawa 32 bayan bude kofar Babu-Rahama na massalacin Qudus mai tsarki.
Lambar Labari: 3483408    Ranar Watsawa : 2019/02/27

Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron Isra’ila sun kame Falastinawa a yankuna daban-daban da ke kusa da birnin Quds a yau.
Lambar Labari: 3483395    Ranar Watsawa : 2019/02/22

Minista mai kula da harkokin addini a gwamnatin Palastine ya bayyana cewa, a cikin watan Disamban da ya gabata yahudawan sahyuniya sun keta alfarmar wurare masu tsarki a cikin Palastine har sau 100.
Lambar Labari: 3483299    Ranar Watsawa : 2019/01/09

Gwamnatin Isra'ila tana shirin fara aiwatar da wani shiri na musamman domin hana Falastinawa yin kiran salla a masallatai.
Lambar Labari: 3483282    Ranar Watsawa : 2019/01/04

Bangaren kasa da kasa, majalisar kungiyar kasashen larabawa ta yi Allawadai da kakkausar murya kan amincewar da Chek ta yi da birnin Quds a matsayin fadar mulkin Isra’ila.
Lambar Labari: 3483252    Ranar Watsawa : 2018/12/25

An gudanar da taron maulidin Manzon Allah (SAW) a cikin masallacin Quds mai alfarma.
Lambar Labari: 3483137    Ranar Watsawa : 2018/11/19

Bangaren kasa da kaa, majami'oin mabiya addinin kirista a kasar Amurka sun nuna rashin amincewa da shirin da Isra'ila take da shin a kwace kaddarorin majami'o a Quds.
Lambar Labari: 3483115    Ranar Watsawa : 2018/11/09

Bangaren kasa da kasa, tun daga lokacin da Trump ya shelanta birnin Qods a matsayin babban birnin Isra’ila ya zuwa yanzu Falastinawa 316 ne suka yi shahada.
Lambar Labari: 3483090    Ranar Watsawa : 2018/11/01