iqna

IQNA

palastinawa
Bangaren kasa da kasa, masana harkokin yanar gizo daga cikin Palastinawa sun fara kalubalantar siyasar kin Palastinawa da kamfanin facebook ke nunawa.
Lambar Labari: 3482418    Ranar Watsawa : 2018/02/22

Bangaren kasa da kasa, sojojin yahudawan sahyuniya sun kai farmaki a cibiyar gyaran littafan da aka rubuta da hannu da ke karkashin masallacin Quds.
Lambar Labari: 3482372    Ranar Watsawa : 2018/02/06

Bangaren kasa da kasa, haramtacciyar kasar Isra'ila na shirin gina wasu gidaje guda 14,000 a cikin yankunan palastinawa da ke cikin birnin Quds mai alfarma.
Lambar Labari: 3482325    Ranar Watsawa : 2018/01/22

Bangaren kasa da kasa, Kwamitin manyan malaman jami'ar Azhar ta Masar ya bukaci tallafawa al'ummar Palasdinu da kudade domin samun damar ci gaba da gudanar da boren da suke yi na kare birnin Qudus.
Lambar Labari: 3482207    Ranar Watsawa : 2017/12/16

Bangaren kasa da kasa, Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun bude wuta kan wasu matasa biyu a yankin Zirin Gaza na Palasdinu lamarin da ya yi sanadiyyar shahadarsu.
Lambar Labari: 3482197    Ranar Watsawa : 2017/12/13

Bangaren kasa da kasa, Ana ci gaba da gumurzu mai tsanani tsakanin Palasdinawa da sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila a yankunan da suke gabar yammacin kogin Jordan.
Lambar Labari: 3482195    Ranar Watsawa : 2017/12/12

Bangaren kasa da kasa, Majalisar dinkin duniya ta damuwarta kan yadda haramtacciyar kasar Isra'ila take kame kananan yara Palastinawa tare da tsare su.
Lambar Labari: 3482077    Ranar Watsawa : 2017/11/07

Bangaren kasa da kasa, cibiyar da ke fafutukar kare hakkokin Palastinawa a kasar Birtaniya ta yi kira zuwa ga gudanar da taruka a birane 16 na kasar domin taimakon al’ummar birnin Quds.
Lambar Labari: 3481731    Ranar Watsawa : 2017/07/24

Bangaren kasa da kasa, kungiyoyin da jam’iyyun siyasa a kasar Bahrain bas u yarda da shirin masarautar kasar na kyautata alaka da Isar’ila ba.
Lambar Labari: 3481515    Ranar Watsawa : 2017/05/14

Bangaren kasa da kasa, an bukaci kungiyar bayar da agajin gaggawa ta duniya Red Cross da ta taimaka wajen ganin an warware batun yajin cin abinci da Palastinawa ‘yan kaso ke yi.
Lambar Labari: 3481427    Ranar Watsawa : 2017/04/21

Bangaren kasa da kasa, wani sabon rahoto yi ya yi nuni da karuwar kisan kananan yara Palastinawa da Haramtacciyar kasar Isra’ila ke yi s shekarar 2016.
Lambar Labari: 3481105    Ranar Watsawa : 2017/01/05

Bangaren kasa da kasa, sakamakon wani artabu da aka yi tsakanin sojojin haramtacciyar kasar Isra’ila da kuma matasan Palastinawa a yankin Abu Dis da ke Gabshin Quds Palastinawa da dama sun jikkata.
Lambar Labari: 3480992    Ranar Watsawa : 2016/12/01

Hamas:
Bangaren kasa da kasa, Mahud Zihar daya daga cikin manyan jagororin kungiyar Hamas ya bayyana cewa, Isra’ila ba za ta iya hana kiran sallah a cikin yankunan Palastinawa ba.
Lambar Labari: 3480973    Ranar Watsawa : 2016/11/25

Bangaren kasa da kasa, A taron shugabannin kungiyoyin musulmia birnin Istanbul na Turkiya an jaddada cewa masallacin Aqsa mai alfarma yana fuskantar gagarumar barazana daga yahudawan sahyuniya.
Lambar Labari: 3480837    Ranar Watsawa : 2016/10/08

Bangaren kasa da kasa, kungiyoyin Palastinawa sun mayar da martini kan fatawar da babban mai fatawa na masarautar Al Saud ya fiar da ke kafirta al’ummar Iran.
Lambar Labari: 3480768    Ranar Watsawa : 2016/09/09

Bangaren kasa da kasa, Mahir Khadir daya daga cikin malaman Palastinawa ya bayyana cewa yahudawa sahyuniya suna shirin rusa masallacin quds a cikin ‘yan shekaru masu.
Lambar Labari: 3480716    Ranar Watsawa : 2016/08/16