iqna

IQNA

uganda
Bangaren kasa da kasa, a yau ne za a watsa wani shiri dangane da ayyukan da jamhuriyar muslunci ta Iran take gudanarwa a bangaren kur'ani a kasar Afirka ta kudu a tashar Rasad.
Lambar Labari: 3481782    Ranar Watsawa : 2017/08/09

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani shiri na horar da malaman makarantun addinin muslucni a kasar Uganda wanda karamin ofishin jakadancin Iran ya dauki nauyin shiryawa.
Lambar Labari: 3481729    Ranar Watsawa : 2017/07/23

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani shirin kur'ani mai tsarki a gidan talabijin na kasar Uganda.
Lambar Labari: 3481712    Ranar Watsawa : 2017/07/18

Bangaren kasa da kasa, an kawo karshen wani bayar da horo ga malaman koyar da kur’ani a kasar Uganda wanda karamin ofishin jakadancin Iran ya dauki nauyin shiryawa.
Lambar Labari: 3481686    Ranar Watsawa : 2017/07/10

Bangaren kasa da kasa, an shirya wata gasar rubtu kan rayuwar Imam Khomeni (RA) a kasar Uganda wadda ofishin kula da harkokin al’adun muslunci ya shirya.
Lambar Labari: 3481680    Ranar Watsawa : 2017/07/08

Bangaren kasa da kasa, Aluwesyos Bugingo daya daga cikin manyan malaman kirista a kasar Uganda an azarginsa da kone littafin Injila.
Lambar Labari: 3481572    Ranar Watsawa : 2017/06/01

Bangaren kasa da kasa, an kawo karshen wani taro da aka gudanar a kasar Uganda a kan muhimman abubuwan da aka rubta a tarihin musulunci.
Lambar Labari: 3481532    Ranar Watsawa : 2017/05/20

Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudanar da gasar kur’ani mai tsarki ta hanyar gidan radiyon Bilal a kasar Uganda.
Lambar Labari: 3481513    Ranar Watsawa : 2017/05/14

Bangaren kasa da kasa, Iran da kwamitin kula da harkokin addinai a kasar Uganda za su hannu kan yarjeniyoyi da suka shafi bunkasa alaka ta addinai da al’adu a tsakaninsu.
Lambar Labari: 3480984    Ranar Watsawa : 2016/11/29

Bangaren kasa da kasa, lauyoyi musulmia kasar Uganda na kokarin ganin sun fahimtar da wasu mummaunar fahimta dangane da abin da ake yada musu kan addinin muslunci.
Lambar Labari: 3383828    Ranar Watsawa : 2015/10/10

Bangaren kasa da kasa, an bude tashr musulmi ta farko a kasar Uganda bayan kwashe tsawon shekaru ana jiran gudanar da wannan babban aiki mai amfani.
Lambar Labari: 3351069    Ranar Watsawa : 2015/08/24

Bangaren kasa da kasa, makaranta kunta kur'ani da kuma mahardata Iraniyawa suna gudanar da wani shiri na karatu a gaban wani taro da suka shirya day a kunshi jakadun kasashen musulmi da ke kasar Uganda.
Lambar Labari: 1434582    Ranar Watsawa : 2014/07/28

Bangaren kasa da kasa, daya daga cikin makaranta kur’ani mai tsarki da ya halarci wannan gasa da aka gudanar karo na talatin da daya a kasar Iran daga kasar Uganda ya nuna matukar farin cikinsa dangane da yadda rayuwarsa ta kasance a cikin karatun wannan littafi mai tsarki.
Lambar Labari: 1413798    Ranar Watsawa : 2014/06/02