A cikin wannan faifan bidiyon karatun kur'ani mai tsarki tare da makaranci Sayyid Muhammad Jawad Hussaini dan kasar Iran.
A ciki yana karanta aya ta 35 a cikin surat Al-Imran, dangane da addu'ar da Maryam ta yi kan neman Allah ya karbi bakance da ta yi na abin da ke cikin cikinta, na yin hidima a masallaci.