Tehran (IQNA) tilwar kur'ani mai tsarki tare da makaranci Abbas Sa'idi dan kasar Iraki
A ci gaba da gudanar da shirin karatun kur'ani a daidai lokacin tarukan arbaeen, makarancin kur'ani dan kasar Iraki Abbas Sa'di ya karanta ayoyi na 33 zuwa 37 a cikin surat Al Imran.