IQNA

Manzon Allah (SAW) ya ce:

"A kan kisan Hussain (AS) akwai wani zafi a cikin zukatan muminai wanda baya yin sanyi ko bucewa har abada."