IQNA

Sayyid Hassan Esmati Ya Rubuta Cewa:

Hadin Kan Musulmi Zai bada Gudunmawar Zaman Lafiya Ga Al'ummomi

16:58 - December 12, 2017
Lambar Labari: 3482192
Bangaren kasa da kasa, shugaban karamin ofishin jakadancin Iran a kasar Senegal ya rubuta wata Makala kan muhimmancin hadin kan alummar musulmi.

 

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa shugaban karamin ofishin jakadancin Iran a kasar Senegal ya rubuta wata Makala kan muhimmancin hadin kan alummar musulmi wadda aka buga a jaridar Direct Info.

Sayyid Hassan Esmati a cikin makalar tasa ya yi nuni da cewa, ko shakka hadin kai na da gagarumin tasiri da kuma gudunmawa wajen ci gaban al'umma da zaman lafiyarta, kamar yadda hakan zai amfanar da musulmi da masauran al'ummomin da suke tare da su.

3672020  

 

Abubuwan Da Ya Shafa: iqna kamfanin dillancin labaran iqna
captcha